
A cikin wata al'umma da kima da mutunci su ne komai, sai ga Luluâbudurwa mai jini a jika wacce rayuwa ta yi wa juyin waina. Lulu ta tsinci kanta a cikin mawuyacin hali na shaye-shaye da bin son zuciya, lamarin da ya sa ta zama saniyar ware a idon duniya. Sai...