
Humaira, wata matashiya ce mai juriya wacce rayuwarta ta faÉa hannun zalunci mai tsanani da azaba a gidan 'yan uwanta. Tana fuskantar tsoron dare da rana, da kuma cin zarafin da ya kai ta matakin rashin sanin makoma. A cikin duhun wahalar da take ciki, sai ga wata Æyaftawar fata...