
Adalci bashi ne, kuma dole ne a biya shi. Duk duniya ta dauka cewa kaddara ce ta riga fata lokacin da aka tsinci gawar kanwar Sufeto Mu’azzam kusa da gawar wani babban dan ta’adda. Kowa ya gamsu da cewa tana da hannu a cikin harkallar, amma shi Mu’azzam ya san akwai...