
"An ce haihuwa da hanji take, kuma soyayyar dake tsakanin uwa da danta ba ta yankewa, amma yaya za ta kasance idan Æaddara ta jefa wannan zumunci cikin gararin rayuwa?" Littafin Haihuwa Da Hanji, wallafar Fatima Muhammad Gurin (Gureenjoh), labari ne mai ban tausayi da ban sha'awa wanda ya ginu akan...