
A cikin gidan da zaman lafiya ya zama abin nema, littafin Hangen Dala ya fito da tsiraicin sarÆaÆÆiyar duniyar Kishi. Labarin ya biyo bayan rayuwar Maman Amir da Maman Ummiâmata biyu da suka haÉu a ÆarÆashin inuwar miji Éaya, amma kowacce na ÆoÆarin kare kanta a cikin yaÆin cacar baki...