
A cikin katon gidan Alhaji Haruna Mai Yadi da ke birnin Gusauâgidan da mutanen gari ke kira da "End of Discussion" saboda haduwarsaâakwai boyayyen kunci da bacin rai da katangar gidan ba ta taba bayyanawa ba. HURRIYYA labari ne mai ban tausayi wanda ya mayar da hankali kan rayuwar wata yarinya...