
IBTILA'IN RAYUWA labari ne mai cike da sarkakiya da ke zurfafa cikin duniyar Dije, wata budurwa da ke fuskantar matsanancin gwaji da Æalubale tun tana budurwa har zuwa rayuwar aurenta. Kowane numfashi nata yana Éauke da nauyin gwaji da masifa, amma a cikin wannan rudani, akwai hasken bege da Æarfin...