
Idan so ya tsallaka kogi, shin zai iya tsallake katangar gidan da babu kauna? Zaheera, kyakkyawar budurwa âyar asalin kasar Maroko, ta bar kasarta da danginta domin biyo kiran zuciya, inda ta auri masoyinta Sulaiman zuwa gida Najeriya. Sai dai kaddarar da ta tarar a sabon gidan auren nata ta bambanta...