Ina zaka tsara rayuwarka a lokacin da duniya ta juya maka baya, kuma matsayin gatanka kawai ya dogara a hannun yaro dan karami? Bayan kaddara ta maida shi maraya mara galihu, Maitama mai shekaru sha biyar kacal ya tsinci kansa a...
Tap a star to rate — then tell us more below
Sign in to join the discussion