
"A tsawon rayuwarsa, Sadiq bai taba samun ikon zabar wa kansa abin da yake so ba. Ya kasance bawa ga buri da umarnin na kusa da shi, yana tafiya a kan kowane irin daci da tsirarun hanyoyin da aka shimfida masaâko yana so ko baya so. Sai dai, lokacin da gaba,...