
Wannan labari ne na juriya da kuma nutsa kai cikin tsananin gwagwarmayar rayuwa da ta fi ƙarfin matashi tun kafin lokacinsa. Bayan rasuwar mahaifinsu, an raba dangin gida biyu saboda ƙyashi, rigimar gado, da kuma neman na kai. Jarumar labarin za ta fuskanci jerin ƙalubale marasa ƙaƙƙautawa—tun daga mu'amala da cin...