
Kaddara ta sanya zaren al'amuran Aisha, wata mace mai kasaita ta musamman da kuma wani irin kwarjini wanda ke sanyata zama kamar ba a isa a kusa da ita ba. A idon duniya, ita alama ce ta kamala, amma a karkashin wannan natsuwa da kyan gani nata, akwai wani sirri...