
"Haske baya taba dorewa idan ba tare da duhu ba, amma yaya zaka ji idan daren rayuwarka ya ki yin gari?" Komai Nisan Dare labari ne mai taba zuciya wanda ya kunshi zallan makirci, cin amana, da kuma juriya. Labarin ya biyo bayan rayuwar wata mace wacce kaddara ta jefa ta...