
Sultana kyakkyawar mace ce wadda ƙyanta ya zama makamin yaƙinta. Bayan ta taso a cikin gidan talauci da rashin kulawa daga mahaifinta wanda ya fi ba da muhimmanci ga caca da shaye-shaye fiye da iyalinsa, Sultana ta yanke shawarar cewa ba za ta sake zama mai saurarar ƙaddara ba. Ta...