
Wace irin rayuwa ce take boye a bayan labulen dakin ma'aurata? Labari ne mai taba zuciya da ya shafi rayuwar gidan aure, inda aka gina shi akan soyayya, amana, da kuma boyayyun sirrikan da ba a cika fada ba. Labule ya fallasa yadda mace take fadi-tashi wajen kare mutuncin gidanta da...