
AMEERAH yarinya ce da wahalar rayuwa ta yi mata katutu, wacce ta taso cikin wulakanci da cin zarafin rayuwar almajiranci da kuma kallon duniya a matsayin wajen rashin adalci. A zuciyarta, ta ɗauki alwashi mai tsanani bayan mummunan abin da ya faru da wata ƙanwarta/marainiya da ta dogara da ita...