
by Dr. Abdullahi Ibrahim Muhammad (AMIBRAHIM)
A cikin wata duniya inda ƙarfin Izza da asirin Aljanu ke mulkar rayuwa, wani saurayi mai suna Armad ya tsinci kansa a tsakiyar wata guguwa ta ƙaddara. Matsayinsa na magajin babban asiri ya sa dole ya fuskanci tafiya mai cike da jini, ha'inci, da ƙalubale domin ya karɓi gadon da...