
Mairo yarinya ce kyakkyawa, âyar gata a wajen kakarta, amma kuma fitsararra ce, maras ji, wacce sam ba ta san tsoro ba. Rayuwarta a kauye cike take da rigingimu da shashanci, inda kowa ke kukan halinta, amma duk rintsi tana samun kariya a gashin gwiwar Gwaggonta. Sai dai ba zato ba...