
by Nusaiba Ibraheem Rimi (Nusy Bee)
Babban rudani da tashin hankali sun dabaibaye tsohuwar Masarautar Kaizur bayan batan ba-zata na yarima mai jiran gado, Yarima Sahal, wanda aka sace ta hanyar asiri. Wannan al'amari ya jifar da fadar masarautar cikin firgici, sannan ya ba makiya da masu neman sarauta dama ta gwal domin tado da tsofaffin...