
"A cikin duniyar da kowa kansa ya sani, shin marainiya za ta iya samun madogarar da za ta share mata hawaye?" Mijin Marainiya labari ne mai ban tausayi da ban sha'awa da ya shafi rayuwar wata yarinya wacce rasuwar iyayenta ta bar ta cikin kewa da cin mutunci. Rayuwarta ta koma...