
Wace irin girba ake yi idan aka shuka mugunta? Muguwar Sakayya labari ne mai ban tausayi da ban haushi wanda ya faro tun daga cikin gida. Bayan rasuwar mahaifi, son zuciya da zaluntar marayu sun raba kan iyali, inda aka manta cewa duk abin da mutum ya shuka shi zai...