
Rayuwar Ridayya cike take da kalubale, amma tana fatan samun sanyi a dakin mijinta. A lokacin da ta auri Zameerâmutum mai kwarjini da nuna kaunaâta zata burinta ya cika, ashe ba ta san cewa ta fada tarkon munafunci ba. A bayan kyawawan kalaman Zameer, akwai wata boyayyar rayuwa cike da makirci...