
A cikin alâummar da ke cike da son rai da camfi, an haifi wata yarinya mai suna MunÉo. Maimakon ta tashi cikin Æauna da kulawa, rayuwarta ta juye zuwa babban gwaji lokacin da aka yi mata Æage da lakabi da "Mayya"âmutumin da kowa ke gudu, kowa kuma ke tsana. Daga cikin...