
NAUSHIN WUTA labari ne mai tsanani da zai girgiza zuciya game da Fauziya, wata uwa mai Æauna wacce rayuwarta ta juye zuwa gwagwarmaya ta yau da kullum lokacin da Éiyarta Æaunatacciya, Fatima, ta fuskanci wani mummunan rauni daga dabba mai daji. Cikin talauci da kadaici, Fauziya ta tashi tsaye tana...