
Rayuwa tamkar Rumfar Kara take—a zahiri tana ba da inuwa da kariya, amma a batin lamari, iska daya kawai ake bukata ta wargaza ta. Wannan labari ne da ke kunshe da sako mai ban tausayi da darasi, inda yake bin diddigin rayuwar wata mace da take ganin ginshikan rayuwarta suna kan...