
A cikin rayuwar da aka gina ta a kan biyayya da kuma nauyin iyali, Mastur ya zama bango abin jingina ga kowa, amma shi kuma wa zai jingina da shi? Mastur mutum ne mai cike da kamala da jajircewa, wanda kullum yake fifita farin cikin wasu akan nasa, musamman ma...