
Shekaru biyar ana soyayya mai tsafta, har an kusa kai ga maganar aure, amma hakan bai isa ya wadatar da zuciyar Bintu ba. Ganin kyalelen rayuwar jin dadi da Æawar ta Titi ke yi, ya sa Bintu juyawa masoyinta na gaskiya, Hamoud, baya. Ta yanke shawarar afkawa tarkon auren kuÉi...