
Rayuwa ta kan jefa mutum a cikin wani hali na sakataâmatsatstsen gurbin da ko ta ina ka kalla, akwai sarkakiya. Wannan labari ne akan wasu zukata guda biyu wadanda babu abinda ke tsakaninsu sai gaba da kiyayya mai tsanani. Sai dai kuma, kaddara ta yi musu sanadi, inda igiyar aure ta...