
Labari ne mai ratsa zuciya akan rayuwar Saleem, matashi mai kwarjini amma wanda zuciyarsa ta riga ta kekashe. Sanadiyyar wasu daci na rayuwa da ya fuskanta a baya, Saleem ya koma wani mutum dabanâmai taurin kai da rashin tausayi, wanda hakan ya sa aka yi masa lakabi da "Saleem Mugu." A...