
SANADIN CACA labari ne mai tsanani da ke bin sawun rayuwar Sumaima, kyakkyawar yarinya da ta gudu daga masoya saboda baƙar aniyar mahaifinta: caca. Duk da cewa ta yi nesa da hanyar banza, ashe ƙaddarar mahaifin ta ce za ta jefa ta a hannun mutumin banza wanda bai san darajar...