
Nauyin suna ba komai ba ne idan aka kwatanta shi da nauyin "Maraici"âwani lodi da ba kowa ne zai iya dauka ba. A cikin littafin Silar Maraici, Miss Zozo ta fito da mu cikin wani daji na kunci da fadi-tashi, inda rashin iyaye ya zama mafari ne kawai na wata doguwar...