
"Nakasa ba kasawa ba ce, kuma kyakkyawar zuciya ba ta taba yankewa." Wannan labarin ya karkata ne akan rayuwar Taimiyya, wata matashiya kyakkyawa wacce kaddara ta jarabce ta da nakasar kafa (gurguwa). A cikin al'ummar da suke kallon nakasa a matsayin rauni ko rashi, Taimiyya ta tsinci kanta a cikin wani...