
TAZARAR DAKE TSAKANIN MU labari ne mai taɓa zuciya da ke ratsa zukata biyu da aka riga aka raba su ta hanyar "tazarar" da babu wanda ya san hakikanin ta. A cikin duniyar da rayuwar Amatullah ke cike da gwagwarmaya, soyayyar Saifullah ta shiga a matsayin wata hanya mai haske....