
Wannan labari mai cike da rudani da tantagaryar soyayya ya leƙa a rayuwar Jennifer, wata budurwa da tarihinta ke cike da sirri da rikitarwa. Ta bayyana a duniyar wasu mutane masu hali, musamman Khaleel, wanda zuciyarsa ta kamu da son ta, duk da tsananin abin da ya yi mata kallon...