
Shin kishiya alkhairi ce ko sharri? Wannan ita ce tambayar da ke addabar zuciyar Asma’u. Rayuwar auren Asma’u da mijinta Bashir ta fuskanci babban kalubale lokacin da labarin shigowar wata mace ya karade gidansu. Bayan bayyanar Humairah a matsayin kishiya, farin cikin Asma'u ya koma cikin rudani da fargaba. Shin wannan...