
A rayuwa, yarda ita ce kashin bayan kowace dangantaka, amma idan aka yi amfani da ita ta hanyar da ba ta dace ba, takan zama sanadin rushewar farin ciki. Littafin "Yarda Ce Sila" ya biyo bayan rayuwar wata mace mai tsaftar zuciya da matukar amana. Ta gina rayuwarta da soyayyarta a...