
Mutuwar Sarki Zubair ta buÉe wata sabuwar kafa ta masifa a Masarautar Biram. Yayin da Éan'uwan marigayi Sarkin, Abdul-Salam, ke shan alwashin kare matashin magaji, Yarima Junaid, daga hannun makiyan fada masu Éokin dare kujerar mulki, sai ya tsinci kansa a cikin wata mummunar tarkon siyasa da ba ta da...