
Rayuwar Uwani ta kasance cikin duhu da wahala har sai lokacin da Habib ya fito da ita daga kangin bautar gida, ya mayar da ita mace mai daraja a karkashin inuwar aure. Sai dai, farin cikin nata bai dade ba, domin kuwa gidan auren ya koma fagen fama sakamakon tsantsar...